Cire Riga Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Cire Riga - Mr442
...
442
eh mana wow
kumbeyyyy
ayiiiiiiiiii
yinshineeeeee ×2
is the dazkid ovista on the beat
zafi nakeji cire mana rigaaaaa
Ku cire mana Riga
Dadi nakeji shire mana wandooooo
Ku cire mana wando
tohhh
kasa kasa cire wandon (wandon)×2
sama sama cire rigan (rigan) ×2
zafi nakeji cire mana rigaaaaa
ku cire mana riga
Dadi nakeji shire mana wandooooo
Ku cire mana wando
kasa kasa cire wandon (wadon)×2
sama sama cire rigan (rigan) ×2
abun fa da Dan daraja
kinibibi gurin talaka
yanxun zainabu ta balagaaaa
agidansu take baraka
toda bayani da bayaninsu
banbance farashinmu
kishin arewa maradina
wasu sun tsaya suna zaginaaa
ihuuuuuuu ×2
ihunaaa ×2
kudiiiiiiiiiii ×2
aljihuna ×2
da alama Nima na nuna ×2
it talk Yan mata nasona ×2
kaiiiiiiiiiiii
zafi nakeji cire mana rigaaaaa
kucire mana Riga
Dadi nakeji shire mana wandooooo
kucire mana wando
tohhh
kasa kasa cire wandon(wadon ) ×2
sama sama cire rigan (rigan) ×2
zafi nakeji cire mana rigaaaaa
kucire mana Riga
Dadi nakeji shire mana wandooooo
kucire mana wando
tohhh
kasa kasa cire wandon (wadon) ×2
sama sama cire rigan (rigan) ×2
Ina dan Zaria nijar
insukaxo me zasu Gani
kaiii duba ka Gani
kudi ke cika mana alqawari
in banjeba sai kudina suje
inba pj Ina zanajeee
ziya'u ta tafi qasan wake
taje taci kaji ta wargaje
Babu kidan inba ovista
ga regxee Nan to naci fuska
naira Marley ya dauki system
zarians muxo mukwace system
Kai Ku tsaya manaaaa
ga Fili ga wasa manaaa
haba kaiii
ke ki tsaya manaaaa
in kin Saba ga sabada
haba kaiii
Kai Ku tsaya manaaaa
zafi nakeji cire mana rigaaaaa
kucire mana Riga
Dadi nakeji cire mana wandooooo
Ku cire mana wandooooo
tohhh
kasa kasa cire wandon (wadon ) ×2
sama sama cire rigan (rigan) ×2
zafi nakeji cire mana rigaaaaa
kucire mana Riga
Dadi nakeji cire mana wandooooo
kucire mana wando
tohhh
kasa kasa cire wandon( wadon) ×2
sama sama cire rigan( rigan) ×2
kucire mana Riga
kucire mana wando
kasa
sama
eheeee
kaiiiiii
rigan
wandon
haba
kaiii