Soro Soke Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2020
Lyrics
Soro Soke - Mr442
...
is the dazkid ovista on the beat
442
yinshineeeeee
Allah kawo kudina su taru
gashi na qaro sababbin dabaru
makiyana nakeso su qaru
inwatsa dollar suna Saka Daru
natafi inda Basu so inje
naginu ba wani Cece Ku ce
na amshi kudin baturenku ne
Ina murza abin da crochet ne
nacigaba
gabanki ne??
naji ruwa
ruwanki ne??
naci abin
abinki ne???
nayi diji
dijin kuneee???
soro soke ×2
Yi magana da karfi tsoro kake??
kaiii
tsoro kake ?
naji shuru wai maganan wa kake???
aahhhhh
soro soke
mukeyi magana Kuma in Dake
kaiiii
soro soke ×5
soro ×5
aradu ba wani shege
bawanda zai San alow layyy
442 da bala'i
wlhy I'm hotter than butan shayi
shiga da fita mujeee
aiiiiii
shigo da xuwanka neee
aiiiiii
corona cutansu nee
aiiiiii
Zaria gidanmu nee
aiiiiii
fati sun balaga neee??
aiiiiii
suna so suji yinshineeee???
aiiiii
ruwan dare ne ke tafi
aiiiii
Yana maganin zazzabi
aiiiiii
abokin wizzii ba tsaransu bane
shike magana da dollar tashigo
abokin waya Yana canja dollar
ubangiji Daya idda nufi har dare su jike soro soke ×2
Yi magana da karfi tsoro kake?
naji shuru wai maganan wa kake ?
soro soke
mukeyin magana Kuma in Dake
kaiiii
soro soke ×4
soro ×5
haniniya suke tayii
batutuwa suke taji
abunda na hanga da sassafe
kafin kabishi ka takani
Dan Ina hidimana da mutane
kanajin haushi na a mota ne
sauran jirgi da gidaje
......................