Jigida Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Jigida - Mr442
...
(Kowane kida)
442
Muna hannun Allah muna hannun mata!
(Yinshine )
Duk macen da batasa ji-ji-ji-ji-jigida tana ruwa aifa tana ruwax2
Wai ina jigidan ku
Kowa yasa jigida
Mata gidan jigida inbaku ai ba jigida
Kune girki
Kune dinki
Kune liki
Kune kudi
Kune rawa rawa!!!
Matan gwamna tanasa jigida
Matan buhari tanasa jigida
Amarya fah tanasa jigida
Kalli ango fah yanasa jigida
Jigida!!!!
Mulmula jigida karkada jigida
Munji yana kacau kacau kacau
Munji yana dagas!!!!