Kwalele ft. Mr 442 & SAFAA Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Kwalele ft. Mr 442 & SAFAA - Madox TBB
...
madox,442
safaa,safaa,safarau
safaa,safaa, safarau
safaa,safaa, safarau
safaa
kagani kanaso kwalelenka
nan Gani nan bari kwalelenka
kagani kanaso kwalelenka
nan Gani nan bari kwalelenka
safaa safaa safarau
safaa safaa safarau
safaa safaa safarau
safaa ai
kuji kunaji
kuji kunaji
kuji kunaji
kuji kunaji
kin Gani kinaso kwalelenki
ga kudi ga gemu kwalelenki
zanzo muyi selfie kwalelenki
so nake na jini a bayanki
to kunce kwalele na in dai na sa muku dadi na sai kin dawo
sai kin kawo
to Kai kwalelenki
kwalelenki Dan malelenki
kwalelenki
tun da na Gani Ina so wallahi sai na samu
ko kin ban ko Baki ban ba wallahi sai na Dana
kofa anan kwalele
ko daga can kwalele
zata hadamu
Kuma sai nayi shi kwalele
to ki sani ku sani in mun samu in kun samu to ku baje mu baje a Dade anayi sai 442 in Kun shaka sai ku Kai kotu
to kisani mu sani in na samu in kin samu to ki baje mu baje a Dade anayi sai 442 in Kun shaka sai ku Kai kotu
safaa safaa safarau
safaa safaa safarau
safaa safaa safarau
safaa ai
kuji kunaji
kuji kunaji
kuji kunaji
kuji kunaji
"
"
ka Gani kanaso kwalelenka
nan Gani nan bari kwalelenka
ka Gani kanaso kwalelenka
nan Gani nan bari kwalelenka
na canja gida
na canja Dala
na bar sanar wa Yan wahalar
na canja gida
na canja Dala
na bar sanar wa Yan wahalar
Kai Kai haba kauce
Kai haba kauce