Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2022

Lyrics

Madox

A wannan rayuwa rayuwa

Sai hakuri

A wannan rayuwa rayuwa

Kuyi hakuri da juna

Zamu zo zamu tafi

Kowa bako ne

Kowa bako ne

A wannan rayuwa rayuwa

Sai hakuri

A wannan rayuwa rayuwa

Kuyi hakuri da juna

Zamu zo zamu tafi

Kowa bako ne

Kowa bako ne


Kar ku bari abun duniya

Ya rufe mana ido

Kar ku bari kar ku saki

Sai mu rike

Muyi hakuri da juna

Don ba wanda yasan gobe

Gawar fari

In kayi mai kyau kayi wa kanka

Ka bar jari

Sai ka taimakawa wanda

Kake da damar taimakawa

Don in ka tafi

Da shi ne za'a shaide ka

Ka dage ka jure kayi bauta

Kayi Ibada kayi aiki kayi Zakkah

Ka dage ka jure kayi bauta

Kayi Ibada kayi aiki kayi Zakkah


A wannan rayuwa rayuwa

A wannan rayuwa rayuwa

Zamu zo zamu tafi

Kowa bako ne

Kowa bako ne

Zamu zo mu tafi


In kaga wani yana laifi

Kar ka zage shi

Baka san naka ba

Baki san naki ba

Kudi ba shine komai ba a duniya

Wani yana can

Ga kudin babu lafiya

A komai sai ka godewa Allah

Ko wani hali da ka tsinci kanka

Kafi wani kar ka rena kanka

Ka godewa Allah


A wannan rayuwa rayuwa

Sai hakuri

A wannan rayuwa rayuwa

Kuyi hakuri da juna

Zamu zo zamu tafi

Kowa bako ne

Kowa bako ne

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status