Kara Musu Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2022
Lyrics
Kara Musu - Madox TBB
...
Ni wanene
Tall black boy
Nawa ne kara musu
In kudin ne irga musu
musu suke a barmusu
Ya ka mata mu bar musu
Nawa ne Kara musu
In kudin ne irga musu
musu suke a barmusu
Ya ka mata mu bar musu
Zan nuna musu ni wanene
Dan wanene
dan gidan su waye ni
zan nuna musu ni wanene
dan wanene
Dan gidan su waye ni