Zuwa Na ft. Mr442 Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Zuwa Na ft. Mr442 🅴 - Madox TBB
...
madox tall black boy
442 emala wawo gonbe ayi yinshine
ku jira zuwana (ku jira zuwana )
zan shigo da mata (zan shigo da mata)
zan shigo da dj (zan shigo da dj)
zan shigo da kayan shaye shaye
ku Kira sulwizzy (ku kira sulwizzy)
ku Kira 442 (ku Kira 442)
ku kiramin ziya'u (ku kirawo ziya'u)
chasun an fara (chasun an fara)
am jj Dan Allah karfe nawani party nan kuwa (em karfe 2 ne Amma already mu muna wajen muna jiran zuwan ka)
one for dagash
one for balu
one for Arab the money
you know weka the money
if you want come go tell you momy
muna nan muna daka Ana gida Ana daka ki
to sai ya raka ki ,to soja da kaki
ku jira zuwana (ku jira zuwana )
zan shigo da mata (zan shigo da mata)
zan shigo da dj (zan shigo da dj)
zan shigo da kayan shaye suaye ahh
ku jira zuwana (ku jira zuwana)
zan shigo da mata,zan shigo da mata
zan shigo da dj ,zan shigo da dj
zan shigo da kayan shaye shaye ahh
ku Kira sulwizzy,ku Kira sulwizzy
ku Kira 442, ku Kira 442
ku kiramin ziya'u,ku kirawo ziya'u
chasun an fara ,zajin an fara
kalan kida kalan rawa Dede ruwa Dede tsaki
ko da yinshi ko baa yinshi muna yinshi ana jinshi jinshi jinshi jinshi jinshine
ku Kira sulwizzy (ku kira sulwizzy)
ku Kira 442 (ku Kira 442)
ku kiramin ziya'u (ku kirawo ziya'u)
chasun an fara (chasun an fara