Dama ft. Sulwizzy Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Dama ft. Sulwizzy - Madox TBB
...
girl i wanna be by u
madox tall black boy.
dan bani dama.
ki dan bani dama
minti daya ko zuwa biyu.
dan bani dama ooo no
ki dan bani dama
minti daya ko zuwa biyu
ebo your matter cousi yawa
for my kabaa,na ur matter be the matter,no dey para.I say baby dan bani dama.dan bani dama ah miti daya i say miti o daya.
so nake ki gane ni ma sanki ne,
ni ma yin ki ne,me kaunar ki ne
ki dan bani dama karda ki guya min baya.
ki dan bani dama,karda ki guya min baya.