Loading...

Download
  • Genre:Alternative
  • Year of Release:2023

Lyrics

Dan Salona - Abdul D One

...

.......................................................

gani da dan salo na zanyiwa masoyyiya wacce na zaba ta koreni daga damuwata

gani da dan salo na zanyiwa masoyyina wanda na zaba ya koreni daga damuwata

.........................................................

Kyaun tafiya a dawo yau gani na dawo gunki ki tarbe ni

akanki nake ta kai kawo asular haka ne yan mata sunka zageni

adachan ban iso ba yanzu gashi na koya domin in faranta miki ki taho ki dubeni

.................................

kowa nada rana wanda ya soka ka soshi hakane tunanina

ko anbakanta mini natuna dakai nawa sai naji sanyi cikin raina

gani da ado na bullo dan kai na chillo karda ku ja da ikon Allah shiya hada mu

.............................................

niban neman suna na tsaya mastayina haka Allah ya so gani na

taredake wata rana zamu je aljanna haka shine fata na

ya Allah kaji tausan mu karufe sirrin mu kar makiya su damemu su hana ki rabe ni

.................................................

ko ansaba sai an jure haka soyyaya munji ko andaure sai anjure haka taraiyya take munji

kai nasaka a zuchi ka tare nayi murna zaimuyi aure

nayi sa'ar dace zan more chan a gidan aure

babu fada ga dan koyo inhar yana koyo girma zai taba mallam har wataran ya samo

gani da dan salo na zanyiwa masoyyiya wacce na zaba ta koreni daga damuwata

gani da dan salo na zanyiwa masoyyina wanda na zaba ya koreni daga damuwata

..................................

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status