Chiza Dani 2 Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Chiza Dani 2 - Abdul D One
...
..... ...... Chiza dani na Yatara halina..... Wanda nakeso Nake jinsa cikin raina Na baka guri zauna Saurare kalamai nah Masu fitowa daga allo Allon zuci nah Ka dade kana burgeni Shiyasa ka kamani Gashi na kamu Kullum batunka a baki na Chiza dani na Ohh!! Chiza dani na Kaika gyarani Kaika saitani Kaika canjani Chiza dani na Kaika nuna ni Aka ganeni Har akeji babu yani Chiza dani na Nagode... Nagode.... Nagode.... Nagode..... Nagode..... Nagode maka Chiza dani na Na rayu da soyayyar ka ne A cikin raina Ina jin dadi fadin hakan Daga bakina Komai zan maka ne Ina maka ne Dason raina Har sayoyyar ka ma Ina yinta ne Da karfi na Shiyasa Nake jinka ne Kamar raina Har ciwo kake Inaji A cikin jikina!