LITTAFI Lyrics
- Genre:Alternative
- Year of Release:2021
Lyrics
LITTAFI - Abdul D One
...
Ko ana dara a hidda uwa
Damuwar ki takan jawo damuwa
Kukan ki yakan janyo tabuwa
Shagwabar ki tana sa ni dimuwa
Ganin ki yakan sa nai tabuwa
Bana zama inda ake rabuwa
Ni nafison masoyin da ke rayuwa
Ko sun fada a take zasu shairama
Dauki littafi
Rubuta sunan ka
A kasa suna na
Shi ne shaidar zamuyi rayuwa
Dauki littafi
Rubuta sunan ki
A kasa suna na
Shi zaya zam shaidar rayuwa
Ga littafi na
Shi ya zama aboki na
Ko a cikin daki na
Ko a gurin kawaye na
Cikin sa akwai so har kauna
Zai gyara yau harda gobe na
Da maganin matsaloli na
Ya chanja rayuwa ta
Kina kama da dangi na
Zubin ki sak na kanwa na
Karda kuwa a bar so na
Zakiyi kyau na yin murna
Ni buri na in birge ki
Ki mance damuwar da ke ran ki
In zama nine komai naki
Sami guri ki zaunawa
Na gode Allah ya cika buri
Ya maida komai a tsari
Yanzu babu mai mini gorin
Ya bani tari tari
Soyayya gata gabana
Ta chanja tsarin kai na
Har ma ji na da gani na
Komai da komai ta saita