Alkali Amapiano Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Alkali Amapiano - Abdul D One
...
abdul d one
alkali
............
nayi godiya na kara
soyayyace
itace take sa Mai karfi ya marairaice
yaita damuwa
har wataranama ya daidai ce
to amma kusani ita soyyaya dabara ce
itake sa kuka kaita yawan zance
taita hadin rigima
har komai ya lalace
masoyi cikin damuwa yana tafiya a sakankace
babu madafa komai yarirrikice
so alkalin zuciya
maitada hayaniya
mai dauke duk wata dariya
ya sanya kuka gaba daya
alkali mai sasanci har ansabawa
ko rikici na cikin gida shike daidaitawa
.............
(ahhh ahh ah ah ohhhh)
nagano nagano wani sirrin soyyaya
zantona zantona muku sirrin soyyaya
kyakkyawace daka ganeta da alkunya
amma da taso rigima saita rikice tazam kaya
Idan soyyaya tai kulli rikice ke barkewa
aita rigima
aita rikice
har aga alkali
Mai sansacine shi dole awarware kulli
daya gano mara gaskiya yasawa ido kolli
aita shariah
aita shariah
har atono ballin
masoyi ba bacci
masoyiyama ba bacci
suna son sasanci amma babu mai sasanci
sudinne rigimar amma suna son sassauci
akarshe za'a rabu kowa zuciya tai daci
washe Gari su hadu anshirya kuma ba haushi
kunga irin rigimar wanda yaraba shi zaisha haushi
kunga irin rigimar wanda yaraba shi zaisha Gori ahh
alkali mai sasanci har ansabawa
ko rikici na cikin gida shike daidaitawa