Kibani Lokacinki ft. Zubaida Muazu Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Kibani Lokacinki ft. Zubaida Muazu - Abdul D One
...
Your flight is ready to leave please go to gate fourteen immediately the door of the plane will be close in five minute.
D one
Ad music studios
kibani lokacin ki ko zana samu
aha Haha Haha ahhh ahh
D one producer
kibani lokacin ki ko zana rayu a Duniya
kibani tabbacin zamana dake kinji masoyiya
nidai nidai yanda nakasoki nafi kowa jinki a zuciya
wallahi nayi arungama da sunki ne a birnin tarayya