Annabine Mafita Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2018
Lyrics
Annabine Mafita - Fadar Bege
...
Annabi ne mafita
Mustapha babban bango
Baitocin Bege
Har a yau ban komai ba
Annabi ne mafita
Mustapha babban bango
Baitocin Bege
Har a yau ban komai ba
Rabbi na sa farko
Rabbana ga kuka na
Dan girman bushra
Kar a duba dabi'u na
Baitoci na nufa
Gun Muhammadu gata na
Abun da na Ke duba
Har a yau ban komai ba
Ka yi salati ya Allah
Gun cika karshen aike
Jikan Ibraheem
Zu shafa babban take
Mai gujerar dindindin
Wanda ba a yiwa leke
Alaihi ma'al ahli
Rabbana ban bar daya ba
Shehu Abul Abbas
Gaisuwa ta na miko
Kar a kawon furau furau
Tun da safe na sha koko