Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2013

Lyrics

Uban Girma - Fadar Bege

...

lafiya ubangirma kai nakewa bege

lafiya ubangirma kai nakewa bege


laaafiya ubangirma kai nakewa bege

ya rabbana ilahi agareka zanta roko


kai ke biyan bukatu inhar nazo da Koko

ya rabbi kara karamin dan in eeda Sako


in bibiyawa mai Nisa harta riske bako

komai naso awakannan cewa fada dakko


komai nasarrafa allah cedani inmiko

baitin yabon ma,aikine ya ilahi dubi


karkashafe rokona zuljalali hazbi

bani sonsa tacecce du yalashe kalbi


nai ruko damehaske musdafa habibi

shikadai yasanfili shamaki agaibi


ya wuce karantawa ko aja da cazbi


laafiya ubangirma kai nakewa bege


tattaro dukan girma du dadawa karshi

arzikin banu Adam maisuffa awashe


shugaban nafarkonnan zamanin kasashe

dolene ya burgeka yawucewa kushe


firgitan gumakane korama akwashe

shi yasauka rayayye duniya abushe


banguri insaramar arzikin halittu

kaudabara mai karfi janjaban batattu


kataho da mai buya bayanar fitattu

dan amina sha aike kawuce rubutu


sha zamanka kaine dai saidakai na yantu

kai nabawa komaina gashi na mutantu


shugaba akomaine wa yakai ma aiki

du cikin halittu kaap wa ya,aiki jaki


bakan gizon sadaukaine bai gamo da tsaki

shi yabaiwa yusuf kyau shi yasanwa bilki


tattalin makagine shi yacewa dauki

rarraba kabai kowa nakane ma,aiki


kowa nabishi yakare kaiko ba iyaka

an tsaida salsalar kowa taka ba iyaka


an tsaida da ambaton kowa naka ba iyaka

waye akewa begene kwatankwacin irinka


dukkan fadinda ba kaiba to kirashi hauka

yaudara ta tare gun wanda bai fadinka


kaine ilahu yayi rakiya randa zaka sauka

kaine ilahu yayi raki lokacin tabaka


donkai ilahu yayi jifa don kashe mayaka

kaine ilahu ke gadi dukwajen da zaka


kaine ilahu yarantse bashiyin irinka

kaine dayansa konlinkol wanda baida da tamka


gafara inyo zariya infada da Burga

waye cikin halitta kaap baya gyara riga


dukkan fadinda bashiba inkajishi ruga

kawuce dukkan girma wanda ba ahanga


wanda duk yakyareka bawuya mu zaga

sansanin sahabbaine mai zuwa da zuga


laafiya ubangirma kai nakewa bege e


koramar makamaine bai shiri dawasa

bin ilahu tsantsane gaskiyar nufinsa


ciccire yake sarki koga taffiyarsa

bashi kore mainema ingocin shirinsa


kai ubansu alkasim dole ambatarsa

kainuwa dashin allah wayahau samansa


kayi taka kayi tasu Annabin iyawa

hallalar ilahiyya kaikake rikewa


kaikafaru ba farko kaikake tahowa

kaikazo cikin aiken kaikake biyawa


kaikatausa mai tauri babu dan tayawa

annabinmu mai tuta randake tsayawa


tambura akeyima santalin mazaje

shashiri na allahu ba,ama garaje


mai cika da haibane shi yazoda saje

arzikinka duk gashi tsaf cikin gidaje


kaikabamu imani pal cikin kiraje

safiya dare rana ni yabonka zanje


lafiya gwanin allah mai hawa da sauka

sha kira da sauraro shugaban ma,aika


kar abincika babu ba kamar irinka

wanda duk yasan allah yajiyo kiranka


ya masihu ya musa wa yake biyaka

almakiyu zu,in zun ya,ake saninka


mai mayalwacin haske mai farin idanu

mai zarazaran yatsu mai fadi asannu


mai mayalwacin gashi mai tayaka audu

mai mayalwacin goshi sansanin sanannu


mai cikakkiyar gamma shamakin idanu

mai gani tabayansa ya rasulu sannu


lafiya ubangirma kai nakewa bege


kawuce ibadah kaap me take dadama

sankane kawai tsira shiyasa nazoma


jarimi ubankarfi tambura nake ma

nafi sanka kan komai har uba da mama


kabi rabbi ya bika shi yake gayama

duk abinda kai duba shi yake ajema


nan naso idanhuta musdafa ka karba

sake kara ban sirri inrike inkurba


inyabonka kullum ni shikadai nazaba

sa insake komawa can madina nayima


inyabon kanajina innayo ka karba

fadane mawakinka ya uban ubanni


mai yabonka ba hutu duk cikin sakwanni

kara haska harshena ya tinin tinani


kai nabai fasihu na harda ramlah harni

nai dadi da mamana ya rasulu bani


dan sharu uban gayya yarasulu bani

sayyadi sharu sani shiyake cibani


shiyake riken hannu tunda nayi rauni

bai bari insaurara shiyake tsimani


yarasulu kareshi ya uban ubanni


laafiya ubangirma kai nakewa bege


lafiya ubangirma kai nakewa bege.........

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status