Farkon Mafadi Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2013
Lyrics
Farkon Mafadi - Fadar Bege
...
farkon mafadi Annabi tataccen masani Sha maqurar wahayi uban gidana annabine Maulana.
du farkon lamari Allahu Kai zansa wutiri, Kara shiga aikin da zanyi yai Karin ladabi, badon halinva Don farkon zikiri, limamin masana Almustapha kofar masana Maulana.