Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2021

Lyrics

Soyayya ft. Momee Gombe - Auta Waziri

...

Ashe so da dadi yakii


soyayya


Ashe so da dadi dacvi yakii


soyayya


idan har ka dacci da Wanda yaki San ka riki shi da gaskiya yaki



Ashe so halitta ne cikin xukata da kadan da girma yaki


soyayya


misali na anta da jini suki zumunta rabuwar su da woya dai taki


soyayya


cutar so idan har ya kama wasu xukata Mai Jin magani sa'a taki


soyayya


Amma so da dadi yakii

in kadaci da Wanda yaki sanka da gaskiye bada wasa ba



ku shaida wa Mai so ya

ya shakka duniyar so

ya Gane yanda so yaki


soyayya.


idan yau da dadi

gobe Babu dadi

Batu Nan kuci Hakka yaki


soyayya


ku Saba da juna kamar Babu Ranar

da za a yi rabu ku a daki


soyayya


habun alhajab sai

cikin so idan kayi

ka ban banta kwariya da Zuma ga misalai



da ciwo kaso wane baya Nona soyayya

idan ya ganka Sanna ya tuna


soyayya


idan ka bashi rata

mu'amala da mata

shi Mai gudun abun ayi magana


soyayya


kugane duk batuna

dare naci da Rana

mazan garin mu kune natuna


soyayya


duniya makaranta

intanaiwa wasu kata

wasu sai ta daura ta suta ga dalilai


...


hmmm hmmm hmmm


nagan yanda so ya Mai da Mai tunani

nagan yanda zai rude a Yan seconni

naji yanda so yaki bugun zukata

nagan yanda so yaki Sila na kyauta

naji yanda so yaki silar a rayu

nagan yanda so yaki kisan marayu

shi laifi na so

ba Mai iya ka

wani lokacin ma yasa a karya doka

Kungan yanda so yaki silar zumunta

kungan yanda so yaki rukun Makuta

kunji wattaba so akwai Kashi da dama

inaci na zanosu zamu kwana zaune


ahhhh ahhhh


soyayya


kaso Mai San ka


soyayya


eh kaso Mai San ka


soyayya


naci kaso Mai San ka


soyayya


kaso Mai San ka

ahhhh aa ahhhh ahhh






+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status