Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2024

Lyrics

Zuciya - Auta Waziri

...

Auta Waziri kuke ji malam

(Sultan with the beat baby)

Ina da zuciya

Kuma ciki ba kashi babu jijiya

Tsoka ce ita guda

Mai daukar nauyi kullum har ta sha wuya

Masoyiya ta kin yada ni

Nasan cewa yanzu sam baki ji dani

In kin zabi kiyi nisa dani

Ko ba jima ba dade wata za tayi kusa dani

Cutar so Allah magani

Mai sa bawa yayi makanta ciki dani

Sarkin nan ke da zamani

In ya so ayi za'ayi koda ko babu ni

Zuciya a gai da zuciya

Zuciya sannun ki zuciya

Zuciya mai daukar sanyi

Zafi ciki ta sha wuya

Zuciya a gai da zuciya (zuciya)

Zuciya sannun ki zuciya (zuciya)

Zuciya mai daukar sanyi (sanyi)

Zafi ciki ta sha wuya

Zuciya ciki akwai dashe

Shukar wani kan girbe shi ashe

Mai yi baya so kayi mai kushe

So kan hana ganin laifi ashe

Dabaibayin soyayya na shiga

Runtsi, wuya a tarkon mabuga

Da ina dake wa zai zo ga-da-ga?

Na sani ba zasu iya ba

Zuciya a gaida zuciya (zuciya)

Zuciya sannun ki zuciya

Zuciya mai daukar sanyi (sanyi)

Zafi ciki ta sha wuya

Zuciya a gaida zuciya (zuciya)

Zuciya sannun ki zuciya (zuciya)

Zuciya mai daukar sanyi (sanyi)

Zafi ciki ta sha wuya (ta sha wuya, ah-ah)

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status