Kina Sona ft. Jaybeey Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2023
Lyrics
Kina Sona ft. Jaybeey - Auta Waziri
...
auta waziri kukeji malam
akace Kalmar so Babu wuyar fahhh
amman nikam nafada na jaddadahh
kece ta Daya (1)
kece Mai fa Ida
kece sinadari
koda ba mangyada
nasan kina Sona
Ina sonki
soyayyah xan baki
nasan kina Sona
ina sonki soyayyah xan baki
Hakan jikina Yana yabani kece idan mallakina gareni Kinga sa'a dai
Allah yasa mafarkina yaxama dai dai
abani ke cikon muradina
ga tattabara ta Yaya alkhawari na
kin mini Rana kin Ture maqiya na Yaya kika kwana Dan kece a gabana masoyiya
na nasan kinasona inasonki soyayyah xan baki nasan kina Sona Ina sonki soyayyah xan baki
yahakane
nace ke yahane ya akayi
alkhawari kodai kin sake
ne Gani gare naxo bidar magani
gurinki gareki naxo inba hakaba likkaffani
akan xuciyata haske ruhina jikina Rabin qalbina xanmiki komai Nuna miki tsantsar qaunah kidauki batuna kice dai linzamina
haba nasan kinji
...................................................................
ga tattabara ta
Yaya alkhawari na
kin mini Rana
kin Ture maqiya na Yaya kika kwana
Dan kece a gabana masoyiya
na nasan kinasona inasonki
soyayyah xan baki
nasan kina Sona Ina sonki soyayyah xan baki
nasan kina Sona
Ina sonki soyayyah xan baki nasan kina Sona
Ina sonki soyayyah xan baki