Farin Cikina Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Farin Cikina - Auta Waziri
...
Auta Warizi kukeji maaallam (Mhmmm)
Mhmmm farin cikinki
Shine farin cikinaaa
Kibar gudunaa
Baa inda zani zauna (Chorus 1....×1)
Mhmm farin cikinka
Shine farin cikinaaa
Kabar guduna
Ba'inda zani zauna (Chorus 2....x1)
kina tabani
kina yawan tsimaniii
ina kikene
kawai kirani zakiyi
Abar fadina
Kece kawai a rainaaa
Kisanya kauna
Tana yawan zigani
Kibani dama
Kawai ki bani soyayya
Musanya yarda
Ba'aiyi mana rauni
A kanki nema
Suke ta nuna kinsu kaaa
Baya gabana
Inata nuna soyayya
Repeat Chorus 2
Repeat Chorus 1
Idan da haliii
Karka barni dan arziki
Kazo mu zaunaa
Kai kadai naba lokaaci
Inada dama
dazana so wasuma sai naki
Suna ta binaa
Naki yanzu sai tsokaci
Kawaii ka gano
Kar watta rana kaje biki
Saboda mata
kodan abinci ma karkaci
Ina da kishi
Akanka shiyasa zanaki
Awa guda cur
Idaniya basa ganka ba
bazan iya ba!!!
Repeat Chorus 1
Innaji sonki yakai
Munzalin da bazanfada
Kona fada ma
Baza'a gane karshensa ba
Kigane cewa a sonki
Niko ban farga ba
Bazan iyaba
Da watta inbaa zan ganki ba
Jinin jikina da naki sun hade
Ko guda
Wazai raba su
Cikin kasarga ban ganshi ba
A kanki zani
Duniyar daba namu ba
Idan kina nann
Nasani bazan batta ba
Repeat Chorus 2!
Repeat Chorus 1!
Mhmmmm
Kaine a dama na
Bazaka kauce ba
Wuninka koya zo
Bazamu saba ba
Kasan da soyayya
Sai anyi hakuri ma
Zama na rayuma
Ya baza'a saba ba
Zan samu natsuwa
Inn kana zama gurina
Farincika yakan zuwa
Ya bazana gode ba
Kawai ka yarda
Rabbi ya hada nida kai
A lammura na
Zanso ace ka zamto gaba
Repeat Chorus 1!!!
Repeat Chorus 2!!!
Edited by Mozzella