Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2023

Lyrics

Is Ahmerdy


Hajiya diyar taki ta girma amarya yau fa ranar ku ce.

Sai san barka haka

Amarya yau fa ranar ku ce.

Hajiya diyar taki ta girma amarya yau fa ranar ku ce.

Bikin Aure mukazo, murna mukazo fa mu yo, wanga rana mun dade muna jiran ta.

Amaryar mu tafi ta kowa kyakkyawa duba, Ai koda kudinka sai da rabon ka.

Amaryar mu fes fes fes, Angon ta fes fes fes, in ka duba Soyayya tayi rana.

Taro yayi taro, taro da masoya yan uwan mu yan uwan mu

Yan uwan mu yan uwan mu.

Biki yayi biki a yau da dangi muka yo, ga yan uwa duk sunzo ga yan uwan mu yan uwan mu, yan uwan mu yan uwan mu.

Mai kalangu kazo ka ban kidan amarya, babu mamaki kurna tayi kamar magarya.

Burin hajiya a kai ki daki kinji amarya, wataran fa mu zo, mu zo mu sha miyar amarya.

Amarya taho dan Allah waigo in baki waigo ba amarya zan hada kayana na koma.

Ango waigo dan Allah waigo in baka waigo ba ango zan hada kayana na koma.

Yau biki yayi biki gidan biki sai shagali ga iyayyeee.

Ga iyayyen amarya muna maraba, Ga iyayen ango muna maraba, Ango da amarya sun fito a tare ga su kamar masoyan farko.

Ehmana

Amarya son barka.

Hajiya diyar taki ta girma amarya yau fa ranar ku ce.

Hajiya diyar naki na murna amarya yau fa ranar ku ce.

Amarya ce, Amarya ce, Amarya.

Amarya ce Amarya ce Amarya.

Amarya ce, Amarya ce, Amarya.

Murna duka muke tayi amarya.

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status