Aure Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Aure - Ahmerdy
...
ahhhh ahhhh
Mamaaaaaa (it's Ahmerdy)
mama
mama yau bu rinki ya chika
Amarya zataje dakinta
dakinta, dakintaa
An daura aure yau kamshi na tashi
Amaryaaaa hannu ga kunshii iii
An daura aure yau kamshi na taaashi
Amaryaa ga Ango oo
An daura aure
Allah sa albarka da karu wa
murna muke tayi
Allah bar auren kaunaa aaa
An daura aure
Allah sa albarka da karu waaaa
murna muke tayi
Allah bar auren kaunaa aaaa
Ahhhhhnnn
Daurin Auree eeeeh eeeeh
Aure muka zo
Aure Auren soyayya
Daurin Auree eehh ehhh
Aure muka zo
Aure Auren soyayya
An daura aure
Allah sa albarka da karu waa
murna muke tayi
Allah bar auren kaunaa ahhh
An daura aure
Allah sa albarka da karu waaa
murna muke tayi
Allah bar auren kaunaa ahhh
Ga Amana
Ango ga Amana
ka rike ta Amana
Ga Amanan amarya
ka rike ta Amana
Yarinya meh kyau Yar dangi
........................
............
Mamaaa
Mamaa
Mama yau burin ki ya shika
Amarya zataje dakinta
dakinta dakinta
Mamaaa
Mama
Mama yau burin ki ya shika
Amarya zataje dakinta
dakinta
dankintaaaa ahhhh
ahhhhhnnn
Daurin Auree eehh ehhh
Aure muka zo
Aure Auren soyayya
Daurin Auree eehh ehhh
Aure muka zo
Aure Auren soyayya
An daura aure
Allah sa albarka da karu waa
Murna muke tayi
Allah bar auren kaunaa ahhh
An daura aure
Allah sa albarka da karu waa
murna muke tayi
Allah bar auren kaunaa ahhh
ahhhhhnnn
Ga Amana
Ga Amana
Ango ga Amana
Amanan amarya
rike Amana
manaaa aaaaaaahhh
Ahhhhhhhhh