Manufa Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
AHHH Ohhh
Is Ahmerdy
Yakamata ku barni
In zayyano manufa ta
Nayi dakon Soyyaya
Amma ban bayyana ba
Ji mana yan mata
Soyayya manufa ta
Ai bugun zuciya ta
Kece me sarrafata
Idona ke ya gano
Keh keh
Baby tawa
Keh keh
Ke nake mara ri
Keh keh
Bani so in barki
Keh keh
Idona ke ya gano
Keh keh
Baby tawa
Ke ya gano
Bani so in barki
Sani a zuciya
Kauna zuciya
Zan kira ki habibiya
Muradin zuciya
Toh masoyiya ta gani
Abokaine sun zuga ni
Sun ce min na barki amma ni fa bazani iya ba
Soyayya hakane
A rayuwa so me sonka ne
Tashi kizo yar mama amana ta ki riqe yar Abba
Toh sannu da aiki yan mata
Tauraruwar mata
Zani shinfida tabarma
Taso ki zauna ga inuwa ta
Habibiya hasken zuciya
Masoyiya na i love you baby na
Idona ke ya gano
Baby tawa
Ke nake mara ri
Bani so in barki
Idona ke ya gano
Keh keh
Baby tawa
Keh keh
Ke nagano
Bani so in barki
Aaaah Aaaaaah
Bikin mu dake yazo
Ga visa ma tazo
Zamu keta hazo ni da ke sai garin manzo
Baby
Bikin mu dake yazo
Ga visa ma tazo
Zamu keta hazo ni da ke sai garin manzo
Habibiya hasken zuciya
Masoyiya na i love you baby na