- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Kaunace - Hausa Soundtrack
...
kaunace tasanya nakejin kinzama rayuwata inbake koyaya zanyina boye damuwata
baa madadinki guna aso ni kece garkuwata labarin dake zuciyata gunki kadai nafirta ki aminta dani muzauna dake inkarasa rayuwata kinshiga raina zuciya kyauta nabaki yanmata
...................
dominkane zuciyata tagamsu daa so yakare kuncii harnagane soyayya nasanya tasaka ama kasa bacci samunka ninayi dace albishirinka zanma tukwaici abadan da kaunarka zanamace ni a sanka bana takaici zuciyataa nabaka bani gudu a kaunarka nidai inasankaaah kaunarka tacikan zuciyaaatah
......................
zuci tayidace tarayudake ya abaryabona
kaine dai guda wanda babukamarka farincikina
kaunarki ko narike bansaki komai tsanani da kuna
nakanji farinciki sanka yaataba zuci yakama raina
abadan inasanki kedayace araina
see lyrics >>Similar Songs
More from Hausa Soundtrack
Listen to Hausa Soundtrack Kaunace MP3 song. Kaunace song from album Kaunace is released in 2023. The duration of song is 00:03:42. The song is sung by Hausa Soundtrack.
Related Tags: Kaunace, Kaunace song, Kaunace MP3 song, Kaunace MP3, download Kaunace song, Kaunace song, Kaunace Kaunace song, Kaunace song by Hausa Soundtrack, Kaunace song download, download Kaunace MP3 song
Comments (3)
New Comments(3)
164729377
Zareenatzaynab Muhammad
wakan soyayya ya mafi soyayyar dadi
Ridwan Sidi Al-alawiy
love this song
nice song ❤️