Ka Dubeni Ya Annabi
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Ka Dubeni Ya Annabi - Hausa Soundtrack
...
amince da ni annabi sayyidil abraari.. alhayul qayumu Kai dai ka tare ruwaaya.. ruhuufu raheemu kagirmi dukan ruwaaya. rijaalun rijaalai da akwai ko wace Hanya ..siraadun da Kai dai Allah ya buude bidaaya.. da hasken dai nujum da wata suke haska kaawa ..da hasken da raana daga Kai suragil minir.. yaa annabi.. yaaa annabi.. Inna wata hakeeka bayan ka ya Mai buraka .. masoyin masoyi ma wari waro duka mushaaka.. karermu kareemai bawa idan yaa nufeka ..hayaa akramakal kurmaawu kanaa rikar min biyar ka waleeyai daduk mazonai subace acikin ka.. ayaa Jamia kulla Kai Kade Nike wa kiraari ..azaahiri yarda idaanu ..da Kai na Rayu shugaba tun kafin basani ba ..can da Kai na ke ta waayo garaara ta baban ubba.. dakai make siriri takaicin na dafar gabaa.. abinda dun yadameka Nima baibar na ba.. said da aji zance naasan Bai kaale ni ba.. yakurinka din na mahaiki halin naka..yaa afuuwun annabi.. yaa tabatace inde da Allah akwai ka.. ayaa rahatul arwaahi da Kai ake mosa duka.. billahi azeemu inhar babu Kai baa wanin ka..akwai ka akwai ka ita jalanka duka mugan ka.. ayaa shaburizi Kai ke talafa wanika... Ina zaa a akiata akin naana Shirin naziri... da kaabar habeebu bamar zato changa sifa Mohammed kake asaye Wana da girgije kema runfa.. dashi aka yika ko kaaki koyi tsofa.. kasoshi kabishi Maza towashe wace kofa ...daza tanisanta da almarau ma a man ahabba.. idan harda so harda kauna baabu mu baabu raari.. titir baabu du sai annabi.. mm wa zai baaka bayan annabi.. ka karbeni yaa annabi.. ka zaabeni yaa annabi.. ka duben yaa annabi.. dafain yaa annabi.. jalabin yaa annabi ..domin fatimanka yaa annabi.. da aha lale kisaain annabi sayidil basharii
Similar Songs
More from Hausa Soundtrack
Listen to Hausa Soundtrack Ka Dubeni Ya Annabi MP3 song. Ka Dubeni Ya Annabi song from album Ka Dubeni Ya Annabi is released in 2023. The duration of song is 00:04:57. The song is sung by Hausa Soundtrack.
Related Tags: Ka Dubeni Ya Annabi, Ka Dubeni Ya Annabi song, Ka Dubeni Ya Annabi MP3 song, Ka Dubeni Ya Annabi MP3, download Ka Dubeni Ya Annabi song, Ka Dubeni Ya Annabi song, Ka Dubeni Ya Annabi Ka Dubeni Ya Annabi song, Ka Dubeni Ya Annabi song by Hausa Soundtrack, Ka Dubeni Ya Annabi song download, download Ka Dubeni Ya Annabi MP3 song
Comments (11)
New Comments(11)
Rash2244
Bashirra03u
Allah ya saka da alkhairi.
Haruna Musakh7xl
masha Allah
Paschal 42tou
❤️❤️❤️❤️
Fatima Aliyuylbjx
Masha'allah
Saadatu Mustapha walyn
Masha Allah
Bin usman assalafiy
Allah yamana me kyau
Abubakar Alhassan Haruna
masha Allah
shuaibu Muhammadobz5z
alhamdll mungoda allah
Abdulhameed zainab azara
Masha allahu Allah yakara basira
masha allah
habiba yushau
masha allah
Masha Allah. Alhamdulillah