Loading...

Download
  • Genre:Holiday
  • Year of Release:2018

Lyrics

Larai ft. Nura M. Inuwa - Umar M. Sharif

...

lallai

yap yap yap

larai larai

larai kin shiga Raina laraii


ni Kuma jummai, jummai kin shiga Raina jummai

ni Sai larai, larai kin shiga Raina laraii

ni Kuma jummai, jummai kin shiga Raina jummai

larai. .. . ...... ...

naje birni nayi Gamo da kalar yan matan soyayya

naga fara can da baka gamuwa harma siririya

inna fito suka ganni kowa Sai ta taho wai soyayya

Sai na janyo hulaa duk nace musu lalaa

zuciya na cillaa

can garinmu ta bulla

alkawar muka kullaa ni da larai walla


idanuwa na sunyi makancewa jummai na gani

nidai akan jummai zan dauki kafa ta har kwatano

hello

hello

indai na dauki wayaa jummai na tuno

a zuciya na sataa

idanuwa sun kyalla

da hannu na nuna taa

diyar da bata tallaa

jummaiiiii

laraii x2

larai kin shiga Raina laraii

ni Kuma jummai, jummai kin shiga Raina jummai

ni Sai larai, larai kin shiga Raina laraii

ni Kuma jummai, jummai kin shiga Raina jummai

laraii iiiiiii

jummaiiiii

.

.

.

.

.

.

in ba ke ba Sai rijiya

bani zama cikin duniya ke nakira cikin duniya

ke na Kira da zinariya

tare muje kasar saudiyaaa

da shigarki ta al'adar hausawa kin burge

ba gudu Kuma ke bakya ja baya kin sage ba kowa a cikin ranki Sai ni Dan kin tuge

kin burge

kin dage

a cikin barci naa

in na Bude idona

sun sani dangi naaa

har abokai gunaa

nidai

nidai

nidai

nidai

nidai laraii, larai kin shiga Raina larai

ni Kuma jummai, jummai kin shiga Raina jummai

ni Sai larai, larai kin shiga Raina laraii

wallahi kina da farar fuskaa

kin shiga taro ya haska

ga igiyar so na tufka nayi ajjiyewa kin dauka

ke zanyiwa maganar soyayya jummai

idan da ke a garen bana Jin komai

gonar rake da fari bata bidar maimai

Mai son ya hau sama dole ya dauko tsani

jummai

babbar kyauta ce ke Allahu ya bani

innai gode wa zanje nayi nunii

na gamsu da soyayyar ta

Adan haka zan nanata

a dinga Kira na Mai jummai

laraii, larai larai kin shiga Raina laraii

ni Kuma jummai, jummai kin shiga Raina jummai

ni Sai larai larai kin shiga Raina laraii

ni Kuma jummai, jummai kin shiga Raina jummai.

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status