Loading...

Download
  • Genre:Holiday
  • Year of Release:2018

Lyrics

Madubin Dubawa - Umar M. Sharif

...

Soyayya tayi mamaya tayi caraf ta kama mini zuciya

Na samu saurayi madubin duba ya zan na furta

Ki duba, madubin dubawa

Ki furt mai soyayya

Wayyo, yau na afka cikin tarkon soyayya na wani saurayi

Kyakkyawa mai kyau na hali ammah na rasa yanda za nayi

Nayi nisa cikin kaunar sa babu wani misali da za nayi

Da zai so ni bani da damuwa sai farin ciki

Tauraro na

Shawara ta ki furta mai yanmata ki daina jinkiri

Domin kisan cikar matsayin ki a gun shi zaifi tsari

A bari ya huce shike kawo rabon wani sai kiyi hanzari

Ikon Allah kila ki dace, ki jaraba kinji yar'uwa

Saboda soyayyar da nake masa bana bacci cikin dare

Da rana ban iya komai sai tunanin sa har cikin dare

Sai nayi yunkurin na furta kunya sai tasa na kakare

Ina tsoron kar inyo tufka ta karshe ya warware

Musulmin kwarai an san shi da tawakkali a cikin rayuwa

Misali na kasuwanci yau riba, gobe kuma faduwa

Da zaki yarda da wannan a duniya bake babu dimuwa

Allah kasa mu dace a duniya har da lahira

Wai-wai-wai

Ashe so haka yake yasa na kasa natsuwa

Ina tare dashi na nuna mai yaki fahimtuwa

Yakamata shi da nake so ya fahimce ni ko ta idanuwa

Waye zai ce yana sona in amsa mai yaji dadi

Ki duba, madubin dubawa

Na samu saurayi madubin duba ya zan na furta

Ki furta mai soyayya

Soyayya tayi mamaya tayi caraf ta cafke mini zuciya

Na samu saurayi madubin duba ya zan na furta

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status