Kanka Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Wai meye kakeyii kataimaki kanka
Saika tashi kanemaa kasami naka
Wai meye kakeyii kataimaki kanka
Saika tashi kanemaa kasami naka
Bawanda zai fahimta
Bawanda zai nagarta
Bawanda zai inganta
Rayuwarka sai dakanka
Inda bakai sam hm karka leka
Inka leka zaka ganka
A halaka
Hakuriiii zakayi
Koda kana zawayi
Karka sake kabari
Mafarkinka wani yace bari
Rayuwace ye
Inkana raye
Saika mutu o
Ooo oh
Zaka huta
Wai meye kakeyii kataimaki kanka
Saika tashi kanemaa kasami naka
Wai meye kakeyii kataimaki kanka
Saika tashi kanemaa kasami naka
Wanda kanema gunsa
Shima Yana fama da kansa
Shiyasa yakasa
Addua Allah zai amsa
Nariga Na ganee
Kaima saika ganee
Marowata na rowa
Masu kyauta na bayarwa
Life is 99% balance
Gurinn zaman ne no chance
Kayi tunani ka gyara kanka
Kaje da kanka
Karka bada kanka
Ka kare kanka
Ka sa da kanka
Kasan da kanka
Kasamu kanka
Wai meye kakeyii kataimaki kanka
Saika tashi kanemaa kasami naka
Wai meye kakeyii kataimaki kanka
Saika tashi kanemaa kasami naka