Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2022

Lyrics

Ya Allahu kabamu Sanaa

Ya rahmanu kabamu Sanaa

Ya razzaqu ka bamu Sanaa

Ya ladhifu kabamu Sanaa


Ubangiji kahadamu da SAA

Kataimakemu kabamu Sanaa

Mutsaya da kanmu ba eh ba Aa

Duk inda mukaje muyita faraa

Kudi munefa musamu

Na halal koda zaa qimu

Bana haramba koda zaa somu

Allah Kaine gatanmu

Saurayi ya tashi ba ko sisi

Buri cike da rai bako tasi

Yakamata duk kanmu fa mutasi

Kadamu nema haram koko bashi

Let's keep pushing

Keep hustling

Sanaa mekyau stop gambling

Sai munsha wahala before flexining

Yanuwana dukkanmu muyi hankali

Kudin zamu tara jeje

Muji dadinmu ciki da waje

Bautar Allah babu garaje

Makka madina duk kasar waje

Amma sai mun nema zamuyi barci

Rashin Sanaa ne kesamu kunci

Kafin dadi wahala sai munci

Madara ko kaza sune abinci

Kullin mune da mafarki

Muyi sallah bayan munyi tsarki

Mu roki Allah sarki me mulki

Yabamu Sanaa karmuci hakki

Kozamuyi zufa ae zamuyi wanka

Hakkin wani taya zai zama naka

Nalura sanaarka yancinka

Wani zaibaka jeka nemi naka

Ubangiji Allah taimaka mana

Kabamu Sanaa dani da dangina

Masoya yanuwa abokanai na

Mune manyan gobe dare da

Rana

Imani da Allah ne babban bauta

Rashin Sanaa ne kesa qazanta

Rashin Sanaa yanasa mugunta

Rashin Sanaa kesa muyi sata

Rashin Sanaa kesa mu mubata

Rashin Sanaa ne rashin nagarta

Rashin Sanaa rashi na zumunta

Rashin Sanaa rashi na mutunta

Rashin Sanaa kesa a wulakanta

Yanuwa abokai masoya saimu

Kula

Munema Sanaa Dadi ko wahala

Duk sanda mukasamu mugode Allah

Riba bayan faduwa alhamdulillah Sanaa ce mafita a duk duniya

Lallai Sanaa tanada Dadi atanbaya kabada yafi dadi

Adalci uzuri Banda fadi


Ya Allahu kabamu Sanaa

Ya rahmanu kabamu Sanaa

Ya razzaqu ka bamu Sanaa

Ya ladhifu kabamu Sanaa

Ubangiji kahadamu da SAA

Kataimakemu kabamu Sanaa

Mutsaya da kanmu ba eh ba Aa

Duk inda mukaje muyita faraa

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status