Zangwada Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
017 Dana fara waqa
Anzata nazama daniska
Tarbiyyar gidanmu baa haka
Mutuncin manzo me makka
Nacanxa suna da dama
Naso hada kifi da nama
Har yau inacikin fama
Neman kudi nake ta hannun dama
Muryata nakeji zata bani
Ta hanyar wakar zamani
Abinda ke Raina zanyi nuni
Tunanina yakan canza launi
Emam was called zamani
Try it I can do it
Try it I can do it
I will it I can do it
Zangwada ZangwadaZangwada
Zangwada ZangwadaZangwada
Zangwada zangwada
Zangwada bin maman shata
Tarbiyyar hausa ba lalata
Kunya mutunci munyi rata
Muyiwa juna kyakyawan fata
Zangwada abinda aka manta
Hausa nada kyau ko a fata
Shigar mutunci maza da mata
Mukadai mukeda Dantata
Bua dangote sunyi rata
Ko Ina nake nake fata
Ajini ni dai da hausata
Emam for the culture sunana
Try it I can do it
I will try it I can do it
Try it I can do it
I wil tryl it I can do it
Zangwada zangwada zangwada
Zangwada zangwada zangwada
Zangwada zangwada