Rigar So Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2021
Lyrics
Rigar So - Lilin Baba
...
lilin baba on top soyayya taja ni ba laifi na ba amshi batu na kar kiyi min tababaa kece nake so sam bazan chanza ba ki dube ni kar soyayya tai min illa gaki yar fara kekkyawa zan so muyi aure anty da mama har baba suma zasu so muyi aure ina so nasan kema kina so muyi aure alkawari nayi da ke ni zanyi kwazo in ba ke ba baza na koma ba mata garin nema shine na ganki yar gata in ba ke ba baza ni koma baya ba garin so ai bayi da nisa ina soo kina so rigar so zo bani na dan sa albishirin ki soyayya zan baki soyayya babba muje mu gaida umma da abban naki soyayya babba in munje ni zan bada sadaki soyayya babba farin ciki nake yi na same ki sha lagwada sha madara sha lagwada sha madara in ba ke ba baza na koma ba mata garin nema shine na ganki yar gata in ba ke ba baza na koma baya ba garin so ai bayi da nisa ina soo kina so rigar so zo bani na dan sa ooooo sha lagwada ehe eheh sha madara oo oooo sha lagwada ehe ehhe sha madara ooo ooo sha lagwada ehe heheh sha madara oooo sha lagwada ehe heh sha madara