Loading...

Download
  • Genre:World Music/Folklore
  • Year of Release:2022

Lyrics

Kalar Aure ft. Umar M Shareef - Lilin Baba

...

Lilin Baba

(North East Record)

One top

Yarinyan tayi kalar aure (babyn tayi kalar aure)

Ai wannan tayi kalar aure (aiko tayi kalar aure)

Yarinyan tayi kalar aure (babyn tayi kalar aure)

Ai wannan tayi kalar aure (aiko tayi kalar aure)

Akan ki ya, akan yaa zan fidda rai (ba zana fidda rabo dake ba budurwa a kwana a tashi)

Akan ki ya, akanki yaa zan fidda rai (ba zana fidda rabo dake ba budurwa a kwana a tashi)

Akan ki ya, akanki yaa zan fidda rai (ba zana fidda rabo dake ba budurwa a kwana a tashi)

Ahh yeah yeah

Ahh yeah yeah

(M. Shareefi)

Na gama zabi na (ehh)

Kuyi murna dangina (ehh)

Da so samu na

Yanzu mu karkare dake

Inyo aure na kosa

In bake ba na fasa

Ni katako ke kusa

Sonki a raina kin cusa

Kyakkyawa ce (ahhh)

Na dace (ummm)

Da sace zuciya

Mai ilimi ce

Mai tarbiyya ce

Sunan ta kalar aure

Nasan garin masoyi bai da nisa

Danni dake ai muna a kussa

Yanmata bari-bari

Naga kinai mini fari-fari

Cikin masoya kisa dani

Umm baby kisa dani

Don nikam na fada

Soyyayar ki nake bida

Inki bani ba fadaa

Ni dake mu zagaya

(A Wanbaa)

Yarinyan tayi kalar aure (babyn tayi kalar aure)

Ai wannan tayi kalar aure (aiko tayi kalar aure)

Yarinyan tayi kalar aure (babyn tayi kalar aure)

Ai wannan tayi kalar aure (aiko tayi kalar aure)

Akan ki ya, akanki yaa zan fidda rai (ba zana fidda rabo dake ba budurwa a kwana a tashi)

Akan ki ya, akanki yaa zan fidda rai (ba zana fidda rabo dake ba budurwa a kwana a tashi)

Akan ki ya, akanki yaa zan fidda rai (ba zana fidda rabo dake ba budurwa a kwana a tashi)

(Deezan Arewa ne)

Koda a nesa na ganki zan biki don kina da kyau (ummm hmm)

Ga yarinya santara

Mai kyau kuma yar fara

Kin shiga raina doguwa

Wa zai ganki bazai biki ba?

Baby so nake nida ke muje can Madina

Sai ki shirya

(One top)

Ke kalla, Juya

Duba, Ki sake dubawa

Zauna, gani (duba ki sake dubawa)

Don ke ance min kura

Koda an kaiki garin Turawa

Nidai kece wacce nake kallo

Kece yar fara kyakkyawa

Koda ance ban karko ba a raina kece wacce kike farko (kece kike farko)

Yarinyan tayi kalar aure (babyn tayi kalar aure)

Ai wannan tayi kalar aure (aiko tayi kalar aure)

Yarinyan tayi kalar aure (babyn tayi kalar aure)

Ai wannan tayi kalar aure (aiko tayi kalar aure)

Akan ki ya, akanki yaa zan fidda rai (ba zana fidda rabo dake ba budurwa a kwana a tashi)

Akan ki ya, akanki yaa zan fidda rai (ba zana fidda rabo dake ba budurwa a kwana a tashi)

Akan ki ya, akanki yaa zan fidda rai (ba zana fidda rabo dake ba budurwa a kwana a tashi)

Yara mai ganga nagode, yaran mai ganga sun gode

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status