Bakandamiya Lyrics
- Genre:Electronic
- Year of Release:2021
Lyrics
Bakandamiya - Ado Gwanja
...
hey yaskia neh hatara Riga maran mira bakandamiya zéro Sakan mani sawti
Mai rabo ya samu , shiko marar rabo ya koka
duk me Mai ido yazo yai kallon gadar zare ya barke
kuma dangin rashin fadan alfanu sun gane gaskiya sun take
ayau muke da damar aikin kayan kidan mu duk mun girke
ba'a iya yiwa dambu Wawa in ankiya ko Sai an shake
rago shika wani dare suna harma yace mahutar bawa
bawai Dan tuwo ciki ya gabata ba yaro kadena kukan yunwa
Kama daina takamar kasha tauri Kar ka Kama kaifin power
ado na gwanja ni na shirts
zanayi daka da turmin karya