Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2018

Lyrics

Share Ido Amarya - Ado Gwanja

...





Ki share ido ki bar yin hawaye amarya, ki sha kurumin ki angon ki neh Kunyi aure

Da fari makaki Allahu na sanya a farko wanda yayo shekara, yayi wata, yayi mako dafa min Allah in sawake ga yanda na dauko na hangi amarya da ango yau takeh ranar aure........

gida zaki jeh haba haba amarya bikin naku neh ki bar masu karya ki dau shawarar iyaye amarya ki mance zugar kawaye abaya haba haba amarya meh ladabi biyyayya ki bi sahun Mijin ki amarya Kiyi dauki

Dan aljannaki tana kafar Mijin ki rike hannu mijinki amarya ku tafi tare

naga da so a jikin sha'a nin nan har ta kai saka aure taci ado da asoke amarya har ta kai sama ????

ki damke mijinki shi neh jikon ki , Ina makusan tan ku zo kuji zan ce rawa da alanta da nei muku rance waka da salon da yake saka zuciya ta amareh

Sha'anin aure riba ceh kin zama dauko riga kin zama dauko hula amarya dauko buta toh ki sani aure bauta ne babu fushi a zaman ku na kaunaaa amaryaaaaaaa

Amarya zauna gadan ku na tura mun tayaki da murna biki naki ake amarsu daure daure (Tohm haka,haka )zo ku ji zan ce daga bakin Ado na gwanja ni na karanta na nazarta kuma ina da hujja......aure nasara ce nasaba ce ba jani in jaa, Waka ado nake Sana'a ce na rike da kai nake har da keh baiti in nai rike bana dakeh in dakeh ku bini na ji da keh ban yarda a bi in tarehh

Kama dai da wane ba ja waneh bikin yau nazo Ina mata neh ku bude jakar kari dai dai neh gaku nan ga amarya ga Angon amarya ga mawakin amarya ina kawayen amarya,abokai ku shirya ga ku nan ga amarya kuyi rawa ku juya ayi gaba ayi baya kuma ku fidda kunya saboda ga amarya .....albishirin ki yan mata albishirin ki tashi ki juya kiyo rawa da bazar ki nagano yan uwa da dangi na san ki albishirin ki amarya ahir din su dauki tsara ran Kwarai cikin su kawayen ki dan gudun kar su Kai ki can haka su baro ki in ki kai haka sai muce kin ci garin ki sai ki zama tilo Cikin su kawayen ki ba Tambaya da ganin ki kin ci sunan ki Kiji ki kii ji ki rintsa ido amaryaaaaaaa.....

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status