Loading...

Download
  • Genre:Pop
  • Year of Release:2016

Lyrics

Tohu Muzaga - Umar. M. Shareef

...

Lalla lalla lalla, lalla lalla lalla, lalla lalla lalla, lala lala, so, lalla so lalla so lalla so, lala lala,


Taho mu zaga, tudu da tsauni, mu dinga hirar sôyayya,


Mai kyau da launi, na taka tsani, ke na zaɓa mu yo taraiya,


Allah ka ban kuɗi inyo ginin gidan sama, in kai ki ƙoli-ƙoli can ki sha ruwan zuma, ahh, ehh.


Da ka gano ta zaka ce kyau an gama, muryar ki idan naji nake ƙara azzama,


A so na rufe ƙofa ni nayi sallama, babu wanda zaya kai ni, babu wanda zaya fi ni soyayya.



Lala lala lala lala taƙi sai ni, cikin dubu ta ware su ta nuna ni,



abun yana sani ni yawan tunani,


fama nake tayi don ke a bani, wasu sunce sana'a ni ba ni,


Cikin gidan ko ina zancen Mai leri,

Da an taɓa ta sai tace : sai ni Mai leri,


A zuciyar ta nai ginin taurari,

Allahu shi ya barmu tare muna ta sururii...


Ku daina zagi, ruwa na kogi, a zuciyar mu ke ta kwaranya,


Ku taimake ni, ita ku bani, cikin gida na muyo soyayya,


Ni ke nake so ina raki, ko a gobe na shirya auren ki, in kai sadaki, a kai ki ɗaki, ki min girki, ki ban a baki, ba ruwan ki, kisha zaman kii....


Lalla lalla lalla lala lala..


Lalla lalla lalla, lalla lalla lalla, lalla lalla lalla, lala lala, so, lalla so lalla so lalla so, lala lala,


Ehhh... Buyan buƙatu sai dai Allah,


Idan na same ki masha Allah,

Kamar baƙa kamar fara kuce tagullah,


Na harba mashi-mashi zuciya ta ɓula,


Ki ɗaura ɗan kwali na sa hula,


Ki waiwayo fuskar ki mai kyau in kalla,


Wacece? Ai kece.

Me zance? Na dace.


Ranar wanka ba'a ɓoye cibi,

Dani dake zamu je raba IV,



Kowa yazo a ɗaura auren hubbi,

Ranar cikin mawaƙa har da su Zubi,

Da Uk Okashan nan na Na sidi,

Da M Shareef nawa nai dubi,


Suma da kansu sun san nai zaɓi,

Wata tara ƙira ni baban baby,

Ni zan kula da dukkan nin haƙƙin ta,

Saboda ai gare ni ta zam mata,

Nake jin ki yau kamar ƙanwa ta, yaushe ne mafarki na zai zam gaskee....


Sooyayya.. So, sooyayya.. So, sooyayya.. So, sooyayya...

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status