Bana So Lyrics
- Genre:Pop
- Year of Release:2016
Lyrics
Bana So - Umar. M. Shareef
...
kuyi banason kalma rabuwa
kuyi banason kalma rabuwa
kuyi banason kalma rabuwa?
Innatuno haduwata dake a
ran farko da safiyan ranan
juma'a cikin mako ina tsaye
Sai GA kafanki tasauko cikin
wata mota Mai kyau gani da
aka tuko inatadauki naga
fiskan taleko Sai sake sake