Loading...

Download
  • Genre:Pop
  • Year of Release:2016

Lyrics

Ba Zanbari - Umar M. Shareef

...

lyrics by real syleiman

Bazan barki ba lala Nima bazan barkaba

Na rike ki bazan barki ba zanaso muzauna a rayuwa...

kenan baiwa sirrin zuciya Kiri keni Amana kin jiya

Na rike ka bazan barkaba zanaso muzauna a rayuwa kaina barwa sirrin zuciya ka rikeni Amana kajiya.

Zuciya jikina nakine kena baiwa komai kinsani kin zamo ni nazam ke tuntuni ba abinda ya rage ko kankani

Duka sirrin Dake a cikin zuciyata na tattaro gareki zan zayyana.

Duka sirrin Dake a cikin zuciyata na tattaro gareka zan zayyana hahhhhh

Na rike ki bazan barki ba zanaso muzauna a rayuwa

Haduwar damu kayo nida Kai soyayya muka kulla kan gaskiya zuciya ta Taya nida am rayuwa ta dakai zan zauna duniyaa kan halayyar ka bani da fargaba a dalilin masoyina ban jiya hahahhhh

Na rike ki bani da fargaba zanzamo adali agunki sa a zuciya.

Na rike ka bazan barkaba zanaso muzauna a rayuwa..

Na rike ki bazan barki ba (Kari keni amani kajiya).

Yayyafi ya sauka gari yayi sanyi da farko da sanki na rufe jikina

Rana daya har in bangan kaba sai nayi juyayi nasan yaka a Rai Dan Allah kar kasani rana

acikin zuciyata kece Mai yayi Abadan baniso ranki ya zam da Kuna.

So gamo da jinine Babu karya acikin sa malamine Kai na samari..

Ehh Babba farin ciki na a daura mana aure muzauna a daki dani Dake tare.

Ranar da zanma kwalliya irinta amare zana lalle a jikina in fesa turare

Daga ranar na bar damuwa tunani ya kare nazan zabinki lallai na more sanki ya fitineni bana da sukuni shin Ina zaki Kaini masoyiya.

narike ka bazan barkaba zanaso muzauna a rayuwa.

kenan baiwa sirrin zuciya Kiri keni Amana kin jiya.

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status