Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2023

Lyrics

Ko Wuya Ko Dadi - Sadiq Saleh

...

Hayyye ko wuya ko dadi ni da me bazamu rabe ba

ka zamo ni na zama Kai ba ranar rabuwa

ko wuya ko dadi ni da me bazamu rabe ba

ka zamo ni na zama Kai ba ranar rabuwa

ni dake soyayya ta ginu


a zuciyata ke na saka kin sanu kice da ni kin barni na banu shine kadai zai sanya ayimini duran kunu

kiji de ni zama dake

daram dam dam

na rike ki

kakkam

makiyan mu suje chan Banda sonki bansan komai

Nima sai da Kai baya kai ka sarkafe mini a zuciyata baya kai

Allah yana son mai yafiya

kuma mai zance days

baya son danne gaskiya

halina masoyi na

ka zame mini number daya

annurin zuciya

Cikin ajin ka naya massaya ka gyara karatu na

wa zai rike wannan duniya mai kyau ba kolliya Kai ne kake sani dariya ka saita tunanina

Sai da kai

baya kai

ka sarkafe mini a zuciyata baya kai

Jaruma sannan gimbiyar mata kece

na yaba tauraruwar su mata kece zan fada kada za,ace min na zauce

ke kadai ce wacce nasa arai na tan tance

na rike ka hannu biyu baby Kai kazam fitila annurina

ko ana fizgemini nama zan yabe karfin harshe na


sai da kai

baya kai

ka sargafe mini a zuciyata baya kai

Nima sai dake baya ke kin sargafe mini a zuciyata baya ken

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status