Yalon Kati Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Yalon Kati - Sadiq Saleh
...
.........
hayyyyy............
banbaki yalon Kati koda kinmin laifi soyayyarki cikin raina nibani barinta da gangan
banbaka yalon Kati koda kamin laifi soyayyarka cikin raina sam bani barinta da gangan
ahhhh.......
kamar gawa wasu nakiran Wawa
sumin tsawa sonkine yamin qawa
bai damuna kanki xanabar kowa
kina komai agareni yer hausawaaa
akwai kallo
akwai kallo
ran bikinmu kuui kallo maqiyya kusha tsolo ohh
akwai kallo
akwai kallo
maqiya muwa gwalo ran bikinmu suyi kallo ohh
ahhhhhh.....
ahhhhhh.....
kuganshi shine nawa shine nawa
gareku xan nuwa ban boyewa
tawa...
kaika gayan nice tal xaka yaba kagani
tawa...
Nima Kaine rak babu waninka wani
tawa...
zanma lalle harda kitso duk domin kagani
tawa....
harma daurin dankwali inture kayaba inkagani
tawa....
inasonka inason maisonka Ina kinnnn Wanda yake kinka
Inasonkiiiii inasonki inasonnn Wanda yake sonki ahhhhh...
inasonkiiiii inasonki
inasonka ahhh inasonka ahhh
ni kurmane yarenso kunnena y tushe
Nima hakane a yarenso kunnena tosashshe
ni dolene a ilimin so bansan harafi dayaba
Nima hakanake a iliminso bansan harafi dayaba
saike nasani
Nima kainasani
nikenasani
Nima kainasani ahhh ahhh...
hayyy...
banbaki yalon Kati koda kinmin laifi soyayyarki cikin raina nibani barinta da gangan
banbaka yalon Kati koda kamin laifi soyayyarka cikin raina sam banibarinta da gangan
........
writer aishabellosani2020@gmail.com