Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2022

Lyrics

gaskiyar nufi - Shehi Ahmad Tajul Izzi

...

gaskiyar nufi

tana shiga bazamba

akara lamuniiii

naqagu inje gida kawai indawo

tayaya za'a samu gyada ba bawo

indai ruhi yana jiki adawo

daga Annabi ne ake bida ba wani ba

mu qara ba'asi

wake samu idan bakai izni ba

waye yayi sharafi idan bakai ludufi ba

ya hasken qudra bakai kama da zato ba

Kai ne dakon mai dako ???

ka qara yi dani

judil Judi da kai kadai aka kawo

ya mu'udi a'ala kai ka kira aka dawo

duk wani alkhairi da kadirinka ka jawo

ka gina gata har ga wanda ma bai zoba

zubinsa har dani

ya zikirillahi sinadarinka da karfi

mai yan kan shakku kana da karfin karfi

ko bagidaje inya ganka zai rage zafi

dan kai ne mahi jalalu fardu azimi

mai juya zamani

ya babul fatahi ka qara yimin nima

Kai min yadda kayi musu

Annabi Kai alfarma

inka tsaya min ba'abunda zai kashe dama

ai dama ciwo?????

indai da magani

kai ka riqe yanki da babu wanda ya kawo

Musa Isah Nuhu duk juz'i suka kawo

ka rufe alkaryar Illahu bawani yawi

mai me son yayi sha'aninka ya kawo

sai da

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status