Abdahi Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Abdahi - Shehi Ahmad Tajul Izzi
...
Tunda ga abdahi yazo shikenan ba batun watta magana a sa’ar nan, Rabbunallahu sarki abun bauta kai nake kawowa dukkan hajata, na sani baka gajiya da duba ta yauma ga bukata ka amsata dan buruzul kamali cikar bauta ban abunda nayima baya badata ga Abdahii.
…………….
Juriya a tafiyar kusanmu ka karamun waige wai dan wani abu rushe mun kwadayi kulaficin Annabi ninka mun kar ka bar lokaci rabbii ya kwace mun komai zanyi Annabi ya nuna mun innayi Addu’a kuma yace Amin ga abdahii
……………….
Sirrin wajahran kai ta salatinka gun tsayayyen da ya tsaya da kiyamar ka gwargwadon yadda kasashi a aikin ka sau yawan masu sabo da biyayyarka dan salatin ka yarjemun yardar ka kar inbar yin aiki a sashin ka.