Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2022

Lyrics

DIANA - Adam A Zango

...

Adam a Zango

Diana

Lyrics by Prince Shuaib

08106236467

Wo wowo wo wow

Nana na na nay

Yehh

Taka rawa rawa my diana

Oh baby chop my banana

Zan siya miki siyana

My nicky minaj my rihanna

Mallakin zuciyana

My gwanda my kankana

Lasa min in dandana

My dolce and gabbana

Yarinya yar fararara

Idan kika ban ruwan madara

Dole kiyo shakara

Me tsarin hakora kamar masara

Goma kin zarce tara

Ruwan sanyi mai kamar bazara

Soyayya ruwan zuma

Inka samo mai sonka kasha zama

Kina dakyau ga tarbiyya

Konawane sadakinki zan biya

Kece amaryata ta ta

Matata ta ta

Kawata yar ga ta

Inai miki kyawun fa ta

Kece amaryata ta ta

Matata ta ta

Kawata yar ga ta

Inai miki kyawun fa ta

)

Hmm zan rayu dake ni bazan barki ba

In na rasaki dole insha wuya

Duk inda zaki je zan miki rakiya

Akanki zan iya kyale dukiya

Kyakkywata Sarauniya

Haskenta kamar zinariya (ya)

Yarinya yar fara ra

Idan kika ban ruwan madara

Dole kiyo shakara

Mai tsarin hakora kamar masara

Goma kin zarce tara

Ruwan sanyi mai kamar bazara

Soyayya ruwan zuma

Inka samo mai sonka kasha zama

Kina da kyau ga tarbiyya

Ko nawane sadakinki zan biya

Kece amaryata ta ta

Matata ta ta

Kawata yar ga ta

Inai miki kyawun fa ta

Kece amaryata ta ta

Matata ta ta

Kawata yar ga ta

Inai miki kyawun fa ta

Lyrics by

Prince Shuaib

08106236467

Taka rawa rawa my diana

(Yarinya yar fara ra)

Zan siya miki siyana

(Idan kika ban ruwan madara)

Mallakin zuciyana

(Ruwan sayi mai kamar bazara)

Lasa min in dan dana

My dolce and gabbana

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status