MATAR AURE Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Ehhh
Assalam salam sallama na miqoo
ku bude kunnuwa zana bada saqoo
inzaka yo bara sai ka miqa qoqoo
na saba yin kida zango bani roqo
sabuwar kidan hausace gare ku baqoo
hhhhh hayya kayy
ki ji kar ki barni (mai sanyi)
ruwan zuma ta (my dadi)
my sweety love me (mai zaqi na)
my baby (mai jin kaina)
zana gaida matar aure (a gaida matar aure)
ayye zana gaida matar aure..
kowa ya gaida matar aure.
oh oh oh oh oh
oh oh oh oh oh
ehh kidan mata ne masu mazajen aure
na hada nayi jam'u zago bana ware
mace mai yawo ita ake yiwa terere
ita mai kamun kai za ka ganta a tsare
kuji jita na (matan aure)
da kalanguna(matar aure)
da yan amshina (matar aure)
kai! wanda bai da mata
wallahi ya wahalta
cikon aiki na bauta
ba shi ba rabauta
Allah ya baka kyauta a duniya ka huta
kaje ka auri mata mai asali da bauta
mai ilimi da tsabta kai kabbi mai nagarta
a gidanka zaka huta komai tay ma a kyauta
ka raya sunnah tana abinci kyauta
ruwan wankanka share dakin ka dukka
gyaran gadon ka wanke kayanka dukka (kyauta)
ta kula da yan uwanka da mahifiyarka (kyauta)
dole ne in gaida matar aure
ooooo
oh na na na na
kinji kar ki barni (mai sanyi )
ruwan zumata (mai dadina)
my sweety love me (mai zaqina)
my baby (mai jin kaina)
zana gaida matar aure
ayye zana gaida matar aure
kowa ya gaida matar aure
oh oh oh oh oh
oh oh oh oh oh
oh oh oh oh
dance to the left
dance to the right
taka rawarku maqosa
dance alingo alkayda matan aure asosa
U get to money share get to dollar
ku debo kudi ayi wasa
a mata ha a mata ka
ku taka rawarr azanto
kuji jita na (matar aure
da kalanguna (matar aure
da yan amshina (matar aure
oh oh oh oh