Zamu’iya Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2022
Lyrics
Zamu’iya - S.james
...
shinnee_sjames
Zamu’iya
(Chorus)
Ko wanne bangare
tudu dagangare
yan adawa nasasu sun ware
now am ruling the city
aboki in bakada sis
wlh Allah is a fity
baba nace is a fity
kazo mubaka na titi
Kugayamasu zamu iya
Motar mu yanzun natafiya
baba da akwai fitina
don yanxun muna gani ko ba fitila *2
Gudu muke yanxu mundaina sanda, wlh zaki takanda baba indai tabaka ka tanda intaji yunwa sayamata ganda
ko sunkira yansanda babu ruwan mu sai mun buga ganga
Haushi sukeji we ruling the zonga dolen su suce the song is a banger
Hakane muke sasu su koka
Baba inhar fa dai da rabonka
Zaka samu koda zasuyi fanka
Ko sunso tabaka dole subarka
Very soon zamu buga musu jarka
Wai yacemin ai yanada jama’a!!
Kyan gaya ace yanada sana’a
Ku gayamasu kuce
(Chorus)
Ko wanne bangare
tudu dagangare
yan adawa nasasu sun ware
now am ruling the city
aboki in bakada sis
wlh Allah is a fity
baba nace is a fity
kazo mubaka na titi
Kugayamasu zamu iya
Motar mu yanzun natafiya
baba da akwai fitina don yanxun muna gani ko ba fitila *2
Nananayi na nananayiiii#2
Stay faraway bad energy
Handle ur music propetionally
Inshaallah nima zanci gari
Yan mata kidaure shake ur body
Muyi personally sai inbaki kudi
Man nvr seat everyday we dey hustle in just to be rich I dey give them my hit
They ma putam repeat for the club for the zonga they filling my hiiit
Soon by God I go reach many inside and I want to believe and i beat many guys that they want take me link ooo the wan take me link ooo
(Chorus)
Ko wanne bangare
tudu dagangare
yan adawa nasasu sun ware
now am ruling the city
aboki in bakada sis
wlh Allah is a fity
baba nace is a fity
kazo mubaka na titi
Kugayamasu zamu iya
Motar mu yanzun natafiya
baba da akwai fitina
don yanxun muna gani ko ba fitila *2