Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2022

Lyrics

Insha Allahu ft. Madox TBB - S.james

...

shine s.jame

ilahu ka bamu dama

muma mu dama

wani ai burinsa mu dinga fama

kai dan abam ai ba a iya ma

in babu siri a bani gyada

ai karya bata da da

ba gulma kuma babu rada

munafiki ajawo ne ni na fada

ko mutanen suleja

kan batun ga ai basu da ja

waka buga mu buga

sai an ji taka babu suga

ina waka kida na zuga

maganganu kwa suna ta fita

kuma arziki na na zuba in dai da rai na ban mutu ba

abinda muke nema ai zamu samu #insha allahu cikin garin nan ai za muyi damu

ni da gayu na zamuyi bindiga #insha allahu

kuma zamu sai katon gida a america insha allahu

sai insha allah(insha allah)

sai insha allah(insha allah)

insha allah (insha allah ) insha allah

sai insha allah)

Maddox

duk inda muka je baza mu ji kunya ba

insha allahu

zamu kai arewa International standard

insha allahu

baza a manta da sunan mu a duniya ba

insha allahu

ni da gayu na zamuyi balling a white house

insha allahu

kun fa yakun

in allah ya yarda

ba wanda ya isa ya ce a'a

mama bata haifi rago ba

sun dade suna mana zagan kaswa

mun gwada zare na hau na yi tsalle

na yi rawa a kai ni da s.james

mun taka mun wuce

gadar bata tsinke ba

abin da muke nema ai zamu samu

insha allahu

cikin garin nan ai zamuyi damu

insha allahu

ni da gayu na zamuyi bindiga

insha allahu

kuma zamu sai katon gida a america

insha allahu

sai insha allah (insha allah)

insha allah

sai insha aallah (insha allah

insha allah

sai insha allah (insha aallah)

insha allah

sai insha allah

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status