Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2022

Lyrics

Ubanka Ne - Lsvee

...

lsvee

mama'boy

Babanka babankane babankane...

ha

ubanka uban kane

ko yanada kudi (ubankane)

ko bashida kudi (ubankane)

inde har shine ya tsugunna ya haifeka to bbu shakkah (ubankane)

ko mai gadi ne(ubankane)

ko yana shaye - shaye (ubankane)

shima mahaifi ya wuce wasa karka renashi ubankane

suna raina mahaifan su (hakane)

suna kyamar mahaifan su (tabbas)

ko a makaranta sekaji suna using sunan kanin babansu (meyasa)

saboda shine attajiri (attajiri)

ku dubamin wannan lamari (lamari)

yaxa ayi kaki Wanda y rike ka tun kana dan karamin jinjiri

bata photo a gdansu

sedai nervous (kaii)

ko kuma in taje lagos

tafisan saurayi mai Mercedes wani ita batasan me boss

kullum cikin aran kaya (kaya)

bataso a barta a baya (baya)

batama iyayin aiki a gida setace I done tied (tied)

ubanka ubankane

ko yanada kudi (ubankane)

ko bashida kudi (ubankane)

inde har shine y tsigunna y haifeka to bbu shakka ubankane

ko me gadi ne (ubankane)

ko yana shaye - shaye (ubankane)

shi mahaifi y wuce wasa karka renashi ubankane

Dan wani na gadi a gidanku karku renashi dan uban wanine

shima ba haka yaso ba

yaxo Neman kudi dan ya ciyar da iyalai ne

Haka abin Yake (hka abin yake)

wasu yanxun suma fadi tashi suke (fadi tashi suke)

haka abin yake

yaxa ka dauki leman wani ka fake (leman wani ka fake)

Hanun kade baya rubewa ka cire ka yarrr ubanka shine naka (naka)

Ba a ado da uban wani koya mutu ba a daukan gado a baka (a baka)

aje gida a girmama tsoho(x3)

nace aje gda a girmama tsoho

Ubanka ubankane

ko yanada kudi (ubankane)

ko bashida kudi(ubankane)

inde har shine y tsugunnah y haife ka to babu shakka ubankane

ko me gadi ne (ubankane)

ko yana shaye - shaye (ubankane)

shi mahaifi ya wuce wasa karka renashi ubankane

...

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status