Kudin Makaranta episode 5 ft. Geeboy Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2021
Lyrics
Kudin Makaranta episode 5 ft. Geeboy - Lsvee
...
Kai ya kaman kana jin barcci
Karasa da ta tashar Bauchi
Ye sauri kar mutan ya
Tashi
Mallam karka sa raina ya bacci
Bayan kasan na daukoh ka
A bashi
Ok Allah ya baka haukuru
Yanzu dai mukarasa da wurwuri
Pasinjan Bauchi kozu a kuai hurii
Ahh
Ahh
Dakata lexxvee ai nineh
Ohh jee boy kaima zaka jeh Bauchi neh
Ahhahh yanzun nan ni na dawo
Hello kuzu kudau kan a tashar kawo
Shiitt danasan zaka da nabaka sako
Zaka kara komawa ne kohkoh
Ehh muna wani aiki da POC so kila nukuma wani mako
Toh ai gurin shi zanji
Akowai wata yarinya da chuchi ni yanzu haka da kaki gani ma nimanta zan
Ehh tabbas na ganta naji yana kiran wata da ummita
For shuuu tanada katan kai koh,
Kafarta a kowai kauji koh
Tanada zubi irin na yan bariki sannan
Tanada katan ciki