Sai Dake Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Sai Dake - Namenj
...
Ina ji dake
Ina so dake
Zance Na dake
Yafi zaqin zuma
Zama Na dake
Dadin gaske
Rayuwa ta dake
Yafi zaqin zuma
Yadda Nake ji da kaina
Haka Nake ji dake
Abinda Na ke so ma kaina
Haka Nake so ma ke
Yadda Nake ji da kaina
Haka Nake ji dake
Abinda Na ke so ma kaina
Haka Nake so ma ke
Sai dake
Sai dake
Sai dake
Rayuwata za tai dadi
Sai dake
Sai dake
Sai dake
Rayuwata za tai dadi
Binta my lover
Ni banda rowa
Ba cika Baki ba
Kin san da hakan
Kece my lover
And I love you over
Ba cika Baki ba
Kin san da hakan
Yadda Nake ji da kaina
Haka Nake ji dake
Abinda Na ke so ma kaina
Haka Nake so ma ke
Yadda Nake ji da kaina
Haka Nake ji dake
Abinda Na ke so ma kaina
Haka Nake so ma ke
Sai dake
Sai dake
Sai dake
Rayuwata za tai dadi
Sai dake
Sai dake
Sai dake
Rayuwata za tai dadi