Rabonki ne Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2022
Lyrics
Rabonki ne - Namenj
...
Ali namenj Sunyi sunyi su raba Allah bai yi ba Auren da Allah ya hada Ba mai rabawa Rabon ka yaba huce ka Ko yana bakin Kura Allah shine yah hada ba wanni ba Soyayya ce Lobayya ce Fahimta ce Ke sa a zauna lafia So da kauna Mu suna juna Hirar kauna Zai sa ki dinga son juna Amarya Rabonki ne kin zan matar Mai sanki Ango Rabon Kane ka zama Mijin mai sonka Amarya Rabonki ne kin zan matar Mai sanki Ango Rabon ka ne ka zama Mijin mai sonka mamar Amarya Wai Ina kike ne Gata nan Gata nan Allah sa Albarka Mamar ango Wai Ina Kike ne Gata nan Gata nan Allah sa Albarka Mun gane wance da wance ba sa so Tunda Allah ya Na so kar su so Ba wanda zai iya kwance kullin so Wanda Allah ya hada walalhi babu shi Lokaci Yayi munzo Auren soyayya Share hawayenkiAmarya ki murna Rike mijin naki soyayya ki nuna Ka rike matarka kaluwa ka bata Amarya Rabonki ne kin zan matar Mai sanki Ango Rabon Kane ka zama Mijin mai sonka Amarya Rabonki ne kin zan matar Mai sanki Ango Rabon ka ne ka zama Mijin mai sonka mamar Amarya Wai Ina kike ne Gata nan Gata nan Allah sa Albarka Mamar ango Wai Ina Kike ne Gata nan Gata nan Allah sa Albarka mamar Amarya Wai Ina kike ne Gata nan Gata nan Allah sa Albarka Mamar ango Wai Ina Kike ne Gata nan Gata nan Allah sa Albarka Mutaka Rawar kauna Kauna kauna Mutaka Rawar murna Murna murna Mutaka Rawar kauna Kauna kauna Mutaka Rawar murna Murna murna