Yane Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Yane - Umar MB
...
yane yane.....
ko na fada so ne
yane yane.....
menene so ne
tsawon lokacin da mukka kwashe
soyayyar da muka yi tana da tushe
bani misali don komai kin kwashe
kina kulawa don kar ta rushe
murmushin da nake yi miki
kallon da nake yi miki
yane yane.....
menene so ne
ni babu laifi Kira ni da bawa
Allah kiyaye nayi miki rowa
ki bar batun ma nayi dagawa
bai kyale kowa.....
tunda na fara ban dena ba
ba mai zagi sai dai wawa
yane yane.....
menene so ne
damara nayi zan hidima acikin so
Fadi zancen zuciya wanda nake so
Allah ya tsara ko da ba sa so
ban da komai soyayyar ki nake so
ba kowa ba mai mini sa ido
ban kuka ba kwarmi cikin ido
yane yane.....
menene so ne
yane yane.....
menene so ne
in har so yasa ka koka
radadi na masoyi ya bar ka
yasa zuciyarka cikin sarka
ka gaza tashe dukanin sirrinka
ba zancen wai ma kaci abinci
rike Allah zai kawo sassauci
yaneeee.....
yane yane.....
menene so ne